Posts

Showing posts from February, 2024

Gidan Dadi Duniya Oum Aphnan

Gidan Dadi Duniya Oum Aphnan                       *GIDAN DAƊI*       Free page 001   Na…OumAphnan I’m back to the game my fans ,I hope and I promised this book will give you a maximum satisfaction ,and you will Neva regret for investing your money into the journey…As you knw and ah knw it’s oum Aphnan dai,That unnanimous writer that published more and more books that makes you to rejoice such as , *Akan dadiro na , Hariji , Auren sha’awa, Jarababben namiji* and on and on. So am here again ,Humm Ah dunno if you can endour my lazyness buh d only thing I knw I prepare to make your dayz….so plz matured head ! Matured head!!,if u really like Humble story go for Bariki gadona,buh this book is actually Hot,Manyan mata a karkaɗe zani a sha karatu bana labarin na gwaskayene😝 mu ɗin dai Nurses’ na taɓo mu, Hhh Allow me enjoy d moment and sip a sip for a while….lolz   B...

Safreen Hausa Novel Complete

Safreen Hausa Novel Complete                         *SAFREEN*         By Habibty Muhammad (ⓂⓊⒽⒶⒷ)✍️     Duk kan yabo da godiya ya tabbata ga Allah subaha nahu wata’ala.           *بسم الله الرحمن الرحيم*         E.1_     Tana zaune a cikin ɗakinta mai katafaren girma wanda ke ɗauke da kayan zamani iri iri, sanye a cikin sa, kaida kaganta kasan bata da matsala domin kuwa kuɗin sun zauna masu.         Chatting take yi ita da Yayan ta Suhail sai taji muryan Ummynsu tana kiran ta daga parlour.   Gawurtattu Uku 2024 Hausa Novels   “Ke! Safreen! Safreen!! Safreen!!! Kina ina ne?.”         “Na’am Ummi gani nan zuwa yanzu fa.”             Ummi ta ce ma ta bayan ta ƙari so palon “Dama Safuwan ne yabar system ɗin sa anan, yace shi za...