Zawarcin Aliya Hausa Novel Complete
Zawarcin Aliya Hausa Novel Complete *Bisimillahir Rahamanir Rahim* _Dasunan Allah me rahama mejin k’ai , tsira da Aminci su tabbata ga shugaban halitta Annabi Muhammad s.a.w *Albishir ga masoyana nadawo daga hutun da natafi , dafatan zaku ci gaba da bibiyata kamar a baya . Ina fatan littafin ya nishad’an tar daku ya Kuma fad’akar daku tare da amfanar mu baki d’aya Nagode Masoyana kuci gaba da bibiyar ‘Yar mutan Kanawa *Page* 1&2 Wata had’add’iyar mota ce tayi parking a harabar wani k’aton Shopping Mall , sai da tayi wajen Minty 15 da tsayuwa sa...