Posts

Showing posts from November, 2023

Labarin Mu Hausa Novel Complete

Labarin Mu Hausa Novel Complete                 Labarin Mu Hausa Novel Complete     ๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ฎ ๐™–๐™ฃ๐™™ ๐™ฌ๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™š ⤵️ ๐ŸŽ‰๐— ๐—œ๐—ฆ๐—ฆ ๐—ฆ๐—•๐—ฆ ๐ŸŽ‰ ๐ด๐‘€๐‘€๐ผ๐‘ SAMEER     ๐—–๐—ข๐—ก๐—ฆ๐—œ๐—ฆ๐—ง๐—ฆ ๐—ข๐—™ ๐—Ÿ๐—ผ๐˜ƒ๐—ฒ , ๐—ฆ๐—˜๐—Ÿ๐—™๐—œ๐—ฆ๐—›๐—ก๐—˜๐—ฆ๐—ฆ , ๐—ข๐—ฃ๐—ฃ๐—ฅ๐—˜๐—ฆ๐—ฆ๐—œ๐—ข๐—ก , ๐—๐—˜๐—”๐—Ÿ๐—ข๐—จ๐—ฆ๐—ฌ .       ✨**TITAN’S OF TALENT**✨   **Marubuta masu aiki da fasahar zamani , zalar ilimantarwa,fadakarwa dakuma nishadantarwa**   **(T .O.T)** **Breathe in courage, breathe outfear, together we stand**   ***Alฦ™alaminmu abin alfaharn mu**     ๐™‚๐˜ผ๐™๐™‚๐˜ผ๐˜ฟ๐™„!!!   **Banyarda Wani kowata su Yi amfani da Wani Sashi Daga cikin wanan littafi ba batare Da izinina ba yin Hakan kuskure ne Mai Girma**   ๐‘ต๐‘ถ๐‘ป๐‘ฌ   “`Wanan labarin ฦ™irฦ™irarene Idan kunga yayikama Da Wani sashe Na rayuwarku to Akan rashin sanine. Littafi LABARIN Mu Na kuษ—ine Akan naira 300 kacal Domin yin payment Sai ku tuntuษ“i wanan number 09030559009 Amma z...

Boyayyar Alaka Hausa Novel Complete

Boyayyar Alaka Hausa Novel Complete                 BOYAYYAR ALAฦ˜A (Secret Relationship)   FREE PAGE   Asmy b Aliyu     https://chat.whatsapp.com/FBafIRjWhOMFwv0lFdFgfQ INA KUKE MATA….INA NUFIN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU NA MATA, MATA MASU AJI MASU GYARAN KANSU, KUZO DAKU NAKE MAGANA NASAN KUN YARDA DA KANKU KUMA ZAKU KASANCE ABOKANAN TAFIYA, *HUMKAN GIDAN GIDAN ฦ˜AMSHI* TAZO MAKU DA KAYAYYAKIN DA ZASU SAKE KANKARO MAKU KIMA DA DARAJARKU TA CIKAKKIN MATA, KAYAN DA ZASU SAKA FARASHIN MUTUNTAKARKU ฦŠAUKAKA A IDANUWAN MAZAJENKU, HMMMM WATA MIYAR FA SAI A MAKWAFTA HAJJAJU DOMIN KUWA A GIDAN *HUMKAM GIDAN ฦ˜AMSHI* KAฦŠAI ZAKI IYA SAMUN ABUBUWA KALA-KALA DA ZASU CANCAREKI A DUK INDA KIKA SHIGA KIRIฦ˜A JIN KANKI DABAN SABODA YANDA KIKAYI ZARRA ACIKIN ฦณAN UWANKI MATA, KAMA DAGA KAN *HAฦŠAฦŠIYAR ZUMARMU* DA MUKAYIWA LAฦ˜ANI DA *MAI CIZO* SABODA YANDA TAKE ฦ˜WANTALO SOYAYYA GA ZUCIYAR MAIGIDA, GA KUMA *SPECIAL HAฦŠIN AMARE* DA MUKE FARA SHIR...

Kaidin Mace Hausa Novel Complete

Kaidin Mace Hausa Novel Complete                 ๐Š๐€๐ˆD๐ˆ๐ ๐Œ๐€๐‚๐„         ✍๐ต๐ผ๐‘†๐‘€๐ผ๐ฟ๐ฟ๐ด๐ป๐ผ๐‘…๐ด๐ป๐‘€๐ด๐‘๐‘ˆ๐‘ ๐‘…๐ด๐ป๐ผ๐‘€       E 1-2           ABUJA.       “Neehal!Neehal!.       Tunani na ne ya katse sakamakon muryar Ramlat data ratsa dodon kunne na. A hanzarce na juyo ina kallanta. “Wai tunanin me ki ke haka ne gashi mun iso tun ษ—azu?” wannan kalma data fada mun iso yasa na juya ina kallan ฦ™aton ginin da muke tsaye a gaban shi da aka rubuta A&E INDUSTRIES a gaban ginin da kuma katon Ad ษ—inshi gefe. A take naji tsoro ya shige ni duba da irin mutanen da naga suna kai kawo a wajen. Suturar jikina na kalla da sam bata dace da gurin ba . Jiki a sanyaye nake bin kayan jikin nawa da kallo da sukai mugun koษ—ewa tunda ba wata sutura ce dani ba ishashshiya, dan basu fi a ฦ™irga ba, wannan na jikina sune sababbi na zuwa unguwa. Murya ษ—an sah...

Maza Biyu Hausa Novel Complete

Maza Biyu Hausa Novel Complete                 MAZA BIYU   *NA:SLIMZY* Wattpad@slimzy33   *marubuciyar:*   *K’ADANGARUWA*   *RUD’ANI*   *DUHU…..*   *1*   Hannunta dafe da kuncinta, batare da yabari ta dawo hayyacinta daga azabar data sauka a tsakiyar kwalwalwarta ba, cikin zafin nama ya ฦ™ara sauke mata wasu tagwayen maruka, yana nuna ta hannu ya ce “How dare you talk to me like that eh? Sai na kashe ki a banza na kashe jakar ฦ™auye babu abinda uban wani ya isa ya yi, empty head” Sameer ya riฦ™e hannun abokin nasa yana dukan kafaษ—ar shi ya ce “Common my friend, akan wannan kake ษ—aga jijiyoyin wuya?” A fusace Mansoor ya ษ—aga hannu ya ce “Sam, barni irin jakan ฦ™auyen nan maganin su kaci uban su” Cike da tsiwa hawaye na zuba a kuncinta, amma bata karaya ba DINA ta ce “Kaci ubanka dai, nawa uban ba zai taษ“a ciwo ba, daman daka ganinka maye ne kai wlh” Sam...

Kanwar Matata Hausa Novel Complete

Kanwar Matata Hausa Novel Complete               K’ANWAR MATATA   _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_     _K’anwar Matata ba kirkirarren labari bane! Sai da na samu yarda da aminta sannan na soma rubuta shi. Dan haka idan yayi shige da naki irin labarin, arashi aka samu. Sannan ina gargad’i da babbar murya, ban yarda a juya min labari ta ko wani siga ba, ba tare da izini na ba ko kuma a d’aura min a YouTube!_   _Complete ne ga masu buฦ™ata. It’s only 1k via 0592412800 Zulfau Saeed GTbank sai ki tura shaidar biyanki zuwa 08128755583_     Page 1   Kuka take yi sosai a gaban doctor d’in tana fad’in, “Na rantse da girman Allah doctor ban tab’a yin sex ba a rayuwa ta! Ban san ta yanda aka yi wannan ciki ya shiga ba. Sai dai idan ture aka yi min.” Shuru doctor Kamal yayi yana kallonta irin kallon ta raina masa hankalin nan. Daga shigar jikinta gaba d’ay...

Muna Daki Hausa Novel Complete

Muna Daki Hausa Novel Complete                 MUNA D’AKI   By   Fatima Abdallaah kano ( Autar marubuta ) ________________________________________   LAFAZI WRITERS ASSOCIATION®✍๐Ÿป         Da ganin yanayin cikin garin Kaduna ba a jima da dena ruwan sama ba , domin ga hanya mara kyau nan ruwa sai ambaliya yake a ciki .   Anan cikin gidan wani bulo da bulo kuwa , mutanen gidan ba wai masu kud’i bane , suna dai da rufin asirinsu .     Jamila ce ta kalli mahaifiyarta tana cewa, “Mama Wallahi karki bar yaya Jalilu ya yi auren nan , mama kinsan gaskiya ko gida ba shi da shi , sannan ba wani hankali ya cika ba.”     Da sauri mahaifiyar tasu ta kalli Jamila tana cewa, ” Ah’ah , sannu Jamilla ‘kanwar Jalilu mara hankali, to wallahi ki fita daga idona na rufe , karna sake jin kin yi magana a kan wannan aure.”     Jamila tai ajiyar zuciya tana...