Kaikayin Nono Breast Itching
Kaikayin Nono Breast Itching KAIKAYIN NONO (BREAST ITCHING) Kaikayin Nono walau a budurwa ko ga me aure, kokuma wacce ta ta6a haihuwa ko kuwa sabanin hakan abune dake faruwa.Nono dai bangare ne na jiki da ya kunshi mahimman kwayoyin halittu daban-daban gami da kitse da lallausar tsoka mai raga-raga tattare cikinsa da kuma acan kansa (nipple) wadanda duk ke taimaka masa ya zamo yana jin ta6i da samar da wadataccen ruwan nono don jin dadin shayar wa idan lokacin bukatar hakan tataso. Kaikayin nono yakan zamo abu marar dadi gami da takura ga mace musamman budurwa, sannan hakan a wani bangaren kan iya kasancewa alama dake nuna samuwar wata matsala amma de yawanci abunda ke jawo hakan sun hada da:- 1- Shigar ko hawan kwayoyin cuta (infection) kan fatar nono, wannan kan jawo kaikayi a wasu lokutan susar ta jawo kuraje inda gurin kan iya dadewa ko yayi jah. Yanda Zaki Gyara Nono A Sati Daya 2- Sai inya kasance ...