Sirri Boyayye Hausa Novels Complete
Sirri Boyayye Hausa Novels Complete SIRRI (B’oyayye) *Story and writer by Dr Yasmeen Ahmad* Autar alheri ✍️ Romantic love sorry💞 Marubuciyar 👇 SOLDIERS FAMILY WAYE MIJINA return TANTIRANCI sabon salon INGARMAN NAMIJI MY LITTLE SISTER JEJI GIRL IZZAR MULKI BIG LADY’S Awannan karon nazomukuda labari me rikitarwa Nisha d’antarwa dakuma ban mmki kubiyoni domin Jin yadda zata kaya acikin wannan kabcen me suna *SIRRI* BISMILLAHIRAHAMANIRAHIM Book one @A “Wani babban gidane nahango acikin uguwar gobirawa Dake cikin jihar sokoto gidane wane yatara mutane ma banbanta aciki dukkansu zuri,a d’aya ne sedai akwai bak’in kabilu aciki way’anda ke haya ata kyaicedai wannan gidan yatara k’abilu kala,kala acikinshi. Wata matace kezaune abakin k’ofar gidan tana suyar awara dawasu y...