Sandace Hausa Novel Complete
Sandace Hausa Novel Complete *SANDACE* Paid book Story and writing by *Dr zarah Lg* *KING AND QUEEN WRITING CHAMBER* *(Sarki da Sarauniya Writers)* ” *We Rule the World of Writing* ” 🅿️1 Wata matashiyar matace zaune tayi tagumi ,saiga wani mutum yashigo batama saniba saboda tayi Nisa atunanin datakeyi ,ya iso inda take yace haba sadiya waiyaushe zakibar damuwa Akan wannan abun?kisanifa komai Allah bebekaba bamantawa dakai bane ,yanasane dakai lokacin badawarne baiyiba kiyi haku’ri kicigaba da addu’a kawai ,sai asannan tacire tagumin tadubeshi tace to malam badamuwa Allah yatabbatar Mana da alkhairinshi ,Amin,yauwa kokefa amaryar malam dagake baka’ri,to aka’rota Mana aibanjin komai kowa ya iya allonshi shizai wankeshi ,tonidai naji dandai Kinsan bazanyibane ku Mata dakeda kishi kamarme ,yanzu yunwa nakeji z...