Posts

Showing posts from June, 2023

Kaunar Uwa Hausa Novel Complete

Kaunar Uwa Hausa Novel Complete               ƘAUNAR UWA (DABANCE)     NA   AMMIEYN AMATULLAHI   PAID BOOK   FREE PAGE   PAGE 1️⃣TO2️⃣   GODIYA     Godiya ta tabbata ga allah ubangijin talikai wanda bai haifa ba ba’a haifeshi shi ba shi kaɗai ne ubangiji mabuwayi me iko da kowa da komai.Tsira da amincin allah ya ƙara tabbata ga shugabanmu annabi muhammadu (s.a.w)da ahalinshi da sahabbanshi har izuwa ranar tashin alƙiyama. Roƙon allah ya ba ni ikon kammala rubuta wannan littafi lafiya kamar yarda na fara lafiya allah ka ba ni ikon rubuta abinda al’umma za ta amfana dashi ameen.     GARGAƊI Wannnan kabari ƙirƙirarren labari ne ban yarda wani ko wata suyi amfani da wani sashi na cikin labarin ba tare da amincewar marubuciyar ba yin haka saɓawa doka ce ta marubuciya duk wanda na kama da yin amfani da wani ɓangare na cikin labari ba tare da amincewata ba.Zai fuskanci hukunci.     A...

Hakin So Hausa Novel Complete

Hakin So Hausa Novel Complete                   HAKIN SO     BY MSS TEEMAH     Bismillahi rahamanin rahim       DUKAN YABO DA GODIYA TATABBATA GA ALLAH (S A T) ALLAH KAYI DADIN TSIRA GASHUGABANMU ANNABINMU ANNABIN RAHAMA DA ALIHI DA SAHABEINSA BAKI DAYA DAGANAN HAZUWA TASHIN ALKIYAMA     TSOKACI WANAN LITTATAFIN KIRKIRAREN LBRNE BAN RUBUTASHI DAN TOZARCI KOCIN MUTUNCIN WANIBA     WANAN LBRN YANA KUNSHE DA ABUBUWA KALA KALA CIKI HARDA CIN AMANAR SOYAYYA DA KUMA SON MASO WANI AKACE KOSHIN WHL SAI SOYAYYAR GASKIYA DA MAKIRCI DA KUMA DANA DANI     HAKIN SO     page 1️⃣_-_2️⃣   Farkon lbrn Jini Daya Hausa Novel Complete   ______________ wata matashiyar yarinya Nahango dabazata wuce shekara 17 zuwa 18 ans sanye take da kayan buzaye Riga bakace wadda takawo mata harga guwawo Tana daure da Zane baki gashin Nan nata anmusu kitso guda biyu yarinyar farace sosai gatada ...

Jini Daya Hausa Novel Complete

Jini Daya Hausa Novel Complete               JINI ƊAYA   _Story And Written ⬇️ *Mrs BBK*               wanna ƙir ƙirrarren labarine banyishi dan wataba ko wani idan yayi kamanceceniya da rayuwarki kuskure ne,   BISMILLAHI ina farawa da sunan Allah mai yawan rahma da jink’ai. Alhamdulillahi na godewa Allah mahaliccina daya bani rai da lafiya da natsuwa, da konciyar hankali ya kuma ƙaramin ya buɗa min tunani na ya haskamin nazarina har na samu daman fara wannan sabon littafi nawa mai suna JINI ƊAYA ya Allah ina riƙonka da ka tsare min Al’ƙalami na daga rubuta sharri da abinda zai zamewa bayinka guba ko fitina, ya rabbil izzati ka tsarkake min tunani na ka kame min hannu na daga rubuta wani abinda zai zame min danasani duk ƙanƙantarshi, ya Allah ka bani rai da lafiyar gama littafin nan lfy-lfy, dani da masu karatun baki ɗaya. Shaidaniyar Yarinya Hausa Novel Complete Marubuciyar: Adalilin so Now ...

Shaidaniyar Yarinya Hausa Novel Complete

Shaidaniyar Yarinya Hausa Novel Complete                 SHAIƊANIYAR YARINYA     BY   ZAINAB A BARDE       ALƘALAMI YAFI TAƘOBI WRITER’S ASSOCIATION (A.Y.T.W.A)       ******     Page 1-2       Afirgice ya tashi daga nannauyan baccin da ya dauke sa jin ringing din wayarsa, a kasalance ya janyo wayar daga kan bedside drower ba tare da ya duba mai kiransa ba ya daga wayar yana karawa a kunne tare da lumshe ido, a gigice ya tashi zaune saboda jin muryar da bazai taba iya mantawa da ita ba a rayuwar sa koda kuwa a cikin bacci yajita, muryar da ya dade yana mararin sake jinta a rayuwar sa koda sau daya ne kafin Allah subhanahu wata’ala ya dauki ransa, ashai zai sake jin wannan muryar a rayuwar sa, “Yaya Damisa” ta kira sunan sa da wata iriyar kasalalliyar murya, lumshe fitinannun idanuwansa yayi da suke tsorata yan maza a filin daga jin sautin muryarta ya sake ...

Secondary School Hausa Novel Complete

Secondary School Hausa Novel Complete                   SECONDARY SCHOOL   (Love & romantic story)     Shalele ce       GARGADI Ban yarda yara su karanta littafi nan ba duk wadda ta karan ta ita tajiyo   JINJINA Ina jinjina ga masoya na Ako yaushe kuna zuciya ta   Wannan littafin na kudi ne kibiya ki karanta cikin salama Dan bazanyi Free page da yawa ba Dari 500 ne kawai ,amma akwai rage ga mutum goman farko zasu bada 300   Ga duk wanda zai biya ya tuntubi besty WhatsApp number 08144054353   Aunty Rumaisa Hausa Novel Complete Free page. 1&2     ————–“Hauwa’u idan kun fito break kuzo office dina ku same ni keda Zainab “Okay ma “Jidda kina ganin ba wani laifin muka yiwa anty ba tace tana neman mu ni dai hankali na bai kwanta ba wlh “Ke dalla Sarkin tsoro to laifin me zamuyi mata,wata ƙila aiki zata bamu “To Allah...

Aunty Rumaisa Hausa Novel Complete

Aunty Rumaisa Hausa Novel Complete               AUNTY RUMAISA     Aéroport International Blaise Diagne. Da yake a K’asar Sénégal capital Babban birninsu (Dakar) da mislin karfe Biyar na yamma, Ko ina ka waiga dandazon jama’a ne, matafiya cikin Airport din kowa na jiran lokacin tashin jirginsu yayi. A tsaitsaye suke suna jimamin rabuwa da ita.Matashiyar budurwa ce kyakyawa lumba one tana da wani irin sihirtaccen kyau duk da ita ba fara ba ce amma tana da mutikar, kyaudoguwa ce sam ba ta layin fararen mata haka zalika bata layin bak’ake, wato chocolate colour kenan sanye take da wani yadi na mata irin na Sénégal green colour dinki doguwar riga wanda ya kamata ya mata cif cif surar jikinta mai kyau ta baiyana tana sanye da wani takalmi shima green ne mai tsayi gaske yana da igiyoyi, sai jakarta da take makale a kafadarta ita ma green colour, ta sha kitso mai masifar kyau wani mai wata irin kwana-kwana ta zubo jelar kitson gaba...

Mazinata Ne Hausa Novel Complete

Mazinata Ne Hausa Novel Complete                   MAZINATA NE*       *Zahra Surbajo*     _BISSMILLAHIRRAHMANIRRAHIM,WANNAN LITTAFI ME SUNA ASAMA ƘIRƘIRARRENE BANYOSHI DAN WANI KO WATA BA DUK ABINDA KAGA YAYI DAIDAI DAKAI ARASHINE,ZALLAR FAƊAKARWA NE ACIKINSA,TAUSAYI SOYAYYA DA SADAUKARWA,GAMIDA NISHAƊANTARWA,DABAN YAKE DA SAURAN.KUMA ABUN DAƊIN SHINE FREE NE BABU KO SISI_     *AKIYAYE JUYAMIN SHI TA KOWACCE SIGA*     *1*       ……….Tafe yake akan hanyarsa ta dawowa daga office,agajiye yake tilis,shiyasa yana driving amma kamar baya so. Daidai kan juction ɗin unguwar dosa,ya hangeta,sanye take cikin riga da wando,matsatsun gaske,yayin da kanta ke buɗe ba ɗankwali. Yan Ubanci Hausa Novel Complete A hankali ya gangara gefen titin kusa da ita,tun kan yay mata magana ta ƙaraso gurin motar tana kaɗa jikinta gamida taunar cingam tana fari da ido.   A kasalance ya ɗago...